iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Akalla mutane uku ne jami’an tsaro a birnin Kaduna na arewacin Najeriya suka kashe a lokacin da suka aukawa masu makokin Ashuran Imam Husain (a)a ranar Asabar.
Lambar Labari: 3485119    Ranar Watsawa : 2020/08/25